Kara Ruku'u 552 na Alkur'ani

Ruku'u 552 daga Surah An-Nasr ne (ayoyi 1 zuwa 3). Yana ɗauke da ayoyi 3 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 552 a cikin Alkur'ani

3
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.3
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 552

النصر · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 603
◄ Ruku'u 552 ►
سورة النصر
Juz 30 95.9% (541/564)
Hizb 60 92.0% (265/288)

إِذَا جَآءَ نَصْرُ ٱللَّهِ وَٱلْفَتْحُ ﴿1﴾

Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara.

وَرَأَيْتَ ٱلنَّاسَ يَدْخُلُونَ فِى دِينِ ٱللَّهِ أَفْوَاجًۭا ﴿2﴾

Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya.

فَسَبِّحْ بِحَمْدِ رَبِّكَ وَٱسْتَغْفِرْهُ ۚ إِنَّهُۥ كَانَ تَوَّابًۢا ﴿3﴾

To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne.

بسم الله الرحمن الرحيم Asa 27 Rabi' al-Thani
السبت 27 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 28.8 / 29.5
Haske 1%
Wata Sabo a cikin kwana 1
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah