Kara Surah Al-Maun

Surah Al-Maun (الماعون) ita ce surah na Makka ta Alkur'ani tana da ayoyi 7. Ku karanta, ku saurari kuma ku hadda wannan surah tare da kayanmu masu hulɗa.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

📖 Karatu minti 1

Surah Al-Maun cikin lambobi

Tsarin saukarwa
Saukarwa n° 18 / 114
(na Makka)
25
kalmomi
-96.5% vs matsakaici
115
haruffa
-96.3% vs matsakaici
1
min karantawa
7
ayoyi
-87.2% vs matsakaici

Yawan amfani da kalmomin bincike

الله 0
رب 0

Haruffa da yawa suke fitowa

ل
16
#1
ي
14
#2
ن
11
#3
م
9
#4
ٱ
8
#5
الماعون · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
◄ Kara Surah Al-Maun ►
سورة الماعون
Juz 30 93.1% (525/564)
Hizb 60 86.5% (249/288)

أَرَءَيْتَ ٱلَّذِى يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ ﴿1﴾

Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?

فَذَٰلِكَ ٱلَّذِى يَدُعُّ ٱلْيَتِيمَ ﴿2﴾

To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).

وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلْمِسْكِينِ ﴿3﴾

Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.

فَوَيْلٌۭ لِّلْمُصَلِّينَ ﴿4﴾

To, bone yã tabbata ga masallata.

ٱلَّذِينَ هُمْ عَن صَلَاتِهِمْ سَاهُونَ ﴿5﴾

Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu.

ٱلَّذِينَ هُمْ يُرَآءُونَ ﴿6﴾

Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)

وَيَمْنَعُونَ ٱلْمَاعُونَ ﴿7﴾

Kuma suna hana taimako.

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 26 Rabi' al-Thani
الجمعة 26 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 28 / 29.5
Haske 3%
Wata Sabo a cikin kwana 2
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah