Kara Surah Al-Fatiha

Surah Al-Fatiha (الفاتحة) ita ce surah na Makka ta Alkur'ani tana da ayoyi 7. Ku karanta, ku saurari kuma ku hadda wannan surah tare da kayanmu masu hulɗa.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

📖 Karatu minti 1

Surah Al-Fatiha cikin lambobi

Tsarin saukarwa
Saukarwa n° 5 / 114
(na Makka)
29
kalmomi
-96.0% vs matsakaici
143
haruffa
-95.3% vs matsakaici
1
min karantawa
7
ayoyi
-87.2% vs matsakaici

Yawan amfani da kalmomin bincike

الله 2
رب 1

Babban jigo

#Prayer #Supplication #Guidance

Shin kun sani?

Surah recited in every unit of prayer

Haruffa da yawa suke fitowa

ل
22
#1
م
15
#2
ٱ
14
#3
ي
14
#4
ن
11
#5
الفاتحة · Juz 1
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
◄ Kara Surah Al-Fatiha ►
سورة الفاتحة
Juz 1 0.0% (0/148)
Hizb 1 0.0% (0/81)

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ ﴿1﴾

Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.

ٱلْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلْعَـٰلَمِينَ ﴿2﴾

Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu;

ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ ﴿3﴾

Mai rahama, Mai jin ƙai;

مَـٰلِكِ يَوْمِ ٱلدِّينِ ﴿4﴾

Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako.

إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ ﴿5﴾

Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa.

ٱهْدِنَا ٱلصِّرَٰطَ ٱلْمُسْتَقِيمَ ﴿6﴾

Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya.

صِرَٰطَ ٱلَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ ٱلْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا ٱلضَّآلِّينَ ﴿7﴾

Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba.

بسم الله الرحمن الرحيم Alh 25 Rabi' al-Thani
الخميس 25 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27 / 29.5
Haske 7%
Wata Sabo a cikin kwana 3
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah