Kara Surah Al-Humaza

Surah Al-Humaza (الهمزة) ita ce surah na Makka ta Alkur'ani tana da ayoyi 9. Ku karanta, ku saurari kuma ku hadda wannan surah tare da kayanmu masu hulɗa.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

📖 Karatu minti 1

Surah Al-Humaza cikin lambobi

Tsarin saukarwa
Saukarwa n° 32 / 114
(na Makka)
34
kalmomi
-95.3% vs matsakaici
145
haruffa
-95.3% vs matsakaici
1
min karantawa
9
ayoyi
-83.5% vs matsakaici

Yawan amfani da kalmomin bincike

الله 1
رب 0

Haruffa da yawa suke fitowa

ل
20
#1
م
15
#2
د
10
#3
ة
8
#4
ا
8
#5
الهمزة · Juz 30
Kara Surah Al-Humaza
سورة العصر
Juz 30 89.9% (507/564)
Hizb 60 80.2% (231/288)

وَيْلٌۭ لِّكُلِّ هُمَزَةٍۢ لُّمَزَةٍ ﴿١﴾

Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).

ٱلَّذِى جَمَعَ مَالًۭا وَعَدَّدَهُۥ ﴿٢﴾

Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.

يَحْسَبُ أَنَّ مَالَهُۥٓ أَخْلَدَهُۥ ﴿٣﴾

Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.

كَلَّا ۖ لَيُنۢبَذَنَّ فِى ٱلْحُطَمَةِ ﴿٤﴾

A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.

وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا ٱلْحُطَمَةُ ﴿٥﴾

Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?

نَارُ ٱللَّهِ ٱلْمُوقَدَةُ ﴿٦﴾

Wutar Allah ce wadda ake hurawa.

ٱلَّتِى تَطَّلِعُ عَلَى ٱلْأَفْـِٔدَةِ ﴿٧﴾

Wadda take lẽƙãwa a kan zukata.

إِنَّهَا عَلَيْهِم مُّؤْصَدَةٌۭ ﴿٨﴾

Lalle ne ita abar kullẽwa cea kansu.

فِى عَمَدٍۢ مُّمَدَّدَةٍۭ ﴿٩﴾

A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu.

بسم الله الرحمن الرحيم Lit 10 Rabi' al-Awwal
الاثنين 10 ربيع الأول
أحدب متزايد Cikakken Wata Tasowa Rana 11.2 / 29.5
Haske 86%
Cikakken Wata a cikin kwana 4
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa