Hadisan kan ABIBCICCIKA DA ABUBUWAN SHA

Musulunci > Ha > Ha > Hadith > ABIBCICCIKA DA ABUBUWAN SHA

Hadisan Manzo 23 da bayani kan «ABIBCICCIKA DA ABUBUWAN SHA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ABIBCICCIKA DA ABUBUWAN SHA

Ingantacce ne Na jewa Manzon Allah SAW sai na ce ya Manzon Allah mu muna kasar da Ahlil kitabi bi shin zamu iya cin abunci a Koransu ? Ingantacce ne Mun ta so Zomo a kwarin Zahran sai Mutane suka bishi a guje sai suka ka kasa Ingantacce ne Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi layya da raguna biyu masu farar fuska da baƙi-baƙi masu ƙaho, ya yanka su da hannunsa, ku Ingantacce ne Mun kasance tare da Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- sai ya ce akawo masa Daron abinci, cikinsa akawai Naman Kaza Ingantacce ne Lallai akwai halayyar daji ga wadannan dabbobin kamar dabbobin daji, wanda ya bijere muku daga cikinsu to ku yi haka da shi' Ingantacce ne Wanda ya riƙi wani kare saidai karen farauta ko kiwo ƙiradi biyu zai ragu daga aikinsa kowace rana Ingantacce ne Munyi yaki tare da Manzon Allah Yakuna guda bakwai, muna ta cin Fara Ingantacce ne Mun yi yanka a lokacin Annabi Doki kuma Muka ci namansa Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya umurce ni da in tsaya a jikinsa, kuma in yi sadaka da namansu da fatarsu da kuma loka Ingantacce ne Lallai Allah Ya wajabta kyautayi a kan kowane abu Ingantacce ne Lallai Allah da manzonSa - sun haramta saida giya, da mushe da alade da gumaka Ingantacce ne Dukkan abinda yake sa maye to giya ne, kuma dukkan abinda yake sa maye haramun ne, wanda ya sha giya a duniya sai ya mutu alhali shi yana mai dawwama Ingantacce ne Ya yi hani daga dukkan mai fika daga zakoka, da kuma dukkan mai akaifa daga tsuntsaye Ingantacce ne Wanda ya sallaci irin sallarmu kuma ya fuskanci alƙiblarmu, kuma ya ci yankanmu to wannan shine muslmin da yake da alƙawarin Allah da alƙawarin Manzon Ingantacce ne Ku saurara lallai cewa giya haƙiƙa an haramtata Hasan ne Duk abinda mai yawansa yake sa maye to kaɗan ɗinsa haramun ne Ingantacce ne Idan ka aika karanka na farauta kuma ka ambaci sunan Allah, to abinda duk abinda ya kamo maka Ingantacce ne Lallai Allah Ya wajabta kyautatawa akan kowanne abu Ingantacce ne Dukkan abin da yake sa maye haramun ne. Ingantacce ne An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta Ingantacce ne Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta Ingantacce ne "Aan tambay Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi-game da giya da ake daukanta a matsayin tsumi? sai ya ce: A'a" Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah