Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi alwala sau ɗaiɗai
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عَنِ ابْنِ عَبَّاسٍ رضي الله عنهما قَالَ: تَوَضَّأَ النَّبِيُّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ مَرَّةً مَرَّةً.
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance a sashin lokutansa idan zai yi alwala sai ya wanke kowacce gaɓa daga gaɓɓan alwalarsa sau ɗaiɗai, sai ya wanke fuska - daga [cikin wanke fuska] akwai kuskurar baki da shaƙa ruwa - da hannaye da ƙafafuwa sau ɗaiɗai, wannan shi ne gwargwadon wajibi.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · ALWALA · SUNNONI DA LADUBBAN ALWALA · SIFFAR ALWALA