Hadisan kan ANNABAWA DA MANZANNI MAGABATA AMINCI A GARESU

Musulunci > Ha > Hadith > ANNABAWA DA MANZANNI MAGABATA AMINCI A GARESU

Hadisan Manzo 22 da bayani kan «ANNABAWA DA MANZANNI MAGABATA AMINCI A GARESU»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ANNABAWA DA MANZANNI MAGABATA AMINCI A GARESU

Ingantacce ne Lokacin da Adam ya mutu, sai Mala'iku sukayi masa wanka da ruwa azaman kirtani, suka bashi sabo kuma suka ce: Wannan sunnar Adam ce a cikin dansa Ingantacce ne Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarn Ingantacce ne Lallai cewa Musa ya kasance mai kunya ne Mai yawan Suturce kansa, ba'a iya ganin komai na fatarsa saboda kunyarsa, sai suka cutar da shi daga cikin ba Ingantacce ne Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa Ingantacce ne Babu wani da za'a haifa a cikin "yan Adam face sai Shaioxan ya shafeshi lokacin da za'a haife shi, sai ya faxo yana kuka daga shafar shaixan sai Marya Ingantacce ne An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya Ingantacce ne Mai karamci Xan mai karamci Xan Mai karamci Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su Ingantacce ne Bai dace ga Bawa ba ya ce: Ni nafi Yunus Bin Matta Ingantacce ne Lallai Rana ba'a tava tsayar da ita ga wani Mutum ba sai ga Yusha'u a Dararen da ya tafi Baitil maqdis Ingantacce ne Akan ma'adanan Larabawa, kuna tambayata? Zabinsu a cikin jahilci shine zabinsu a musulinci idan sun fahimta Ingantacce ne Lokacin da Allah ya halicci Adam - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Ka je ka yi sallama ga wadancan - rukunin mala’iku zaune - sa Ingantacce ne "Allah ka gafartawa Mutane na, saboda su basu sani ba" Ingantacce ne Mafificin yinin da rana ta ɓullo a cikinsa yinin Juma'a Ingantacce ne Allah yaji kan Annabi Musa, hakika an cuce shi sama da wannan sai yayi hakuri Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun Babu wanda ya taɓa cin abinci mafi kyau daga aikin hannu, kuma Annabin Allah Dawud - amincin Allah ya tabbata a gare shi - ya kasance yana cin abincin Ingantacce ne Zakaria - amincin Allah ya tabbata a gare shi - kafinta ne Ingantacce ne Ku barni a abinda na bar muku, kaɗai waɗanda ke gabaninku sun halaka ne da tambayarsu da kuma saɓawarsu ga annabawansu Ingantacce ne "wani lokaci Annabi Ayyub yana Wanka tsirara, sai fara ta Zinare ta fado masa" Ingantacce ne Na rantse da wanda raina yake a hannunSa, Ibnu Maryam (Annabi Isa) ya kusa ya sauka a cikinku yana mai hukunci mai adalci, sai ya karya gicciyayye (cr Ingantacce ne Duk abin da na haneku daga gare shi to ku nisance shi, kuma abinda na umarce ku da shi to ku zo da shi dai dai iyawarku Ingantacce ne Qissar Annabi Musa da -Amincin Allah a gareshi tare da Al-Khidr Ingantacce ne Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 17.1 / 29.5
Haske 94%
Wata Sabo a cikin kwana 12
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah