Cewa Annabi - Tsira da Aminci Allah ya yarda da shi -ya kasance Asuba tana Riske shi a hal…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Annabi - Tsira da Aminci Allah ya yarda da shi -ya kasance Asuba tana Riske shi a hal…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Cewa Annabi - Tsira da Aminci Allah ya yarda da shi -ya…

عن عائشة وأم سلمة رضي الله عنهما «أن رسول الله صلى الله عليه وسلم كان يُدْرِكُهُ الفجر وهو جُنٌبٌ من أهله، ثم يغتسل ويصوم ».

Bayanin hadisin: Cewa Annabi - Tsira da Aminci Allah ya yarda da shi -ya…

Nana aisha da Ummu Salama Suna Bamu labari cewa Annabi ya kasance yana tarawa da iyalinsa cikin dare, wani lokaci ma Asuba tana riskassa a halin yana cikin Janaba baiyi wanka ba kuma ya cika Azuminsa kuma baya ramawa, kuma ya kasance ya basu Labari ne sabida bawa Marwan Dan Hakam Amsa lokacin da ya aiko musu da tambayar; don ya tambayesu hakan. kuma wannan Hukunci cikin watan Azumi ne da waninsa ma.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · FIƘHU DA USULU · ABIN DA YAKE HALATTA GA MAI AZUMI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah