Lallai cewa Mafi Soyuwar Azumi A wajen Allah shi ne Azumin Annabi Dauda, kuma Mafi soyiwar…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Lallai cewa Mafi Soyuwar Azumi A wajen Allah shi ne Azumin Annabi Dauda, kuma Mafi soyiwar…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai cewa Mafi Soyuwar Azumi A wajen Allah shi ne Azu…

عن عبد الله بن عمرو بن العاص رضي الله عنهما قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إن أَحَبَّ الصيام إلى الله صِيَامُ داود، وأحب الصلاة إلى الله صلاة داود، كان يَنَامُ نِصْفَ اللَّيْلِ، وَيَقُومُ ثُلُثَهُ، وَيَنَامُ سُدُسَهُ، وكان يصوم يومًا ويُفطِرُ يومًا».

Bayanin hadisin: Lallai cewa Mafi Soyuwar Azumi A wajen Allah shi ne Azu…

Abdullahi Dan Amr -Allah ya yarda da shi- yana bamu Labari a cikin wannan Hadisin cewa Mafi soyuwar Azumi da kuma Sallah izuwa ga Allah shi ne Azumin Annabi Dauda Aminci Allah a gare shi kuma cewa shi yanayin Azumi yau gobe kuma yayi buda baki; sabidasamun damar yin Ibada da kuma bawa jikinsa Hutu, kuma ya kasance yanayin Bacci a rabin Dare kuma ya tashi cikin Nishadi yana mara nauyin jiki zuwa Ibada, sai ya yi Sallah Daya bisa Ukun Dare Sannan ya yi bacci daya bisa shidan Dare na Karshe; don ya kasance yayi Nishadi don yin Ibada farkon Dare, kuma wannan shi ne Salo shi ne wanda Annabi ya Kwadaitar da mu.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · FIƘHU DA USULU · AZUMIN NAFILA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah