Musulunci > Ha > Hadith > Daawa da hisba > ku rika zantar da Mutane da abinda suka sani, ko kuna son su karyata Allah da manzonsa ne
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن علي بن أبي طالب رضي الله عنه قال: "حدثوا الناس بما يعرفون، أتريدون أن يُكذَّب اللهُ ورسولهُ؟".
Shugaban Muminai Aliyu Dan Abi Dalib - Allah ya yarda da shi - Izuwa cea bai dace ba a gayaa Mutane Marasa Ilimi sai da abinda suka saba ji kuma anda zai amfanar da su a cikin abinda yake na asalin Addininsu da Hukunce Hukuncensa na Tauhidi da bayanin Halal da Haram da kuma barin dukkan abun da ai shagaltar da su daga abubuwan da basa bukatarsu ko kuma abunda zai kai su zua kin karbar gaskiya da watsi da ita sabida rikitar da su da abinda yayi, kuma yayi musu wahalar fahimtar sa
Rukunan : DA'AWA ZUWA GA ALLAH · DA'AWA DA HISBA