Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar dayanku yana wanka a cikinta kowacce…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar dayanku yana wanka a cikinta kowacce…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar d…
Bayanin hadisin: Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar d…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kamanta salloli biyar a kowanne yini da dare a kawarwa da kankarewarsu ga kananan zunubai da kurakurai da korama a kofar mutum da yake wanka a cikinta kowacce rana sau biyar, babu wani abu da zai ragu daga dattinsa.
Koyarwar hadisin: Shin kuna ganin cewa da ace akwai wata korama a kofar d…
- Wannan falalar ta kebanci kankare kananun zunubai ne, amma manya babu makawa daga tuba daga gare su.
- Falalar yin salloli biyar da kiyayewa akansu da sharuddansu da rukunansu da wajibansu da sunnoninsu.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· FALALAR SALLAH
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا إله إلا الله
Babu abin bautawa sai Allah