Idan an tsaida sallah to babu wata sallah sai ta farilla kawai
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Idan an tsaida sallah to babu wata sallah sai ta farilla kawai
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Idan an tsaida sallah to babu wata sallah sai ta farill…
Bayanin hadisin: Idan an tsaida sallah to babu wata sallah sai ta farill…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana wanda yake cikin masallaci ya fara yin sallar nafila bayan an yi iƙamar sallar farilla.
Koyarwar hadisin: Idan an tsaida sallah to babu wata sallah sai ta farill…
- Hani daga yin sallar nafila idan an yi iƙamar sallar farilla alhali shi yana cikin masallaci.
- Hani akan fara nafila bayan an yi iƙamar sallah, daidai ne ta kasance ratiba ce kamar sunnar Asuba da Azahar ko waninta.
- Idan an yi iƙamar sallah alhali shi yana yin nafila; idan mafi ƙaranci daga raka'a ya rage to ya cikata a sauƙaƙe, inba haka ba to sai ya yanketa har ya riski falalar kabbarar harama.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· FALALAR SALLAR JAM'I DA HUKUNCE-HUKUNCENTA
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أستغفر الله
Ina neman gafara daga Allah