Hadisan kan FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU

Musulunci > Ha > Hadith > FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU

Hadisan Manzo 23 da bayani kan «FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FALALOLIN SAHABBAI ALLAH YA YARDA DA SU

Ingantacce ne Shin bana jin kunyar mutumin da yake jin kunyar mala'iku Ingantacce ne Duk mutumin da ya halarci (yaƙin) Badar da Hudaibiyya ba zai shiga wuta ba Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya cewa Abubakar da Umar: "Waɗannan biyun sune shugabannin dattijan 'yan aljanna daga na Ingantacce ne Lallai Allah ya sanya Gaskiya a kan Harshen Umar da zuciyarsa Ingantacce ne Lallai kowace Alumma tana da Amintaccen ta, kuma lallai amintaccen wannan Al-umma shi ne Abu Ubaidah Bn Al-Jarrah Hasan ne Manzon Allah SAW ya Kasance yana sany da Silke ranar Uhudu, sai yayi zunbur zuwa wani dutse, bai iya hawa ba, sai ya zaunar da Xalha aqarqashinsa, sai Ingantacce ne Kowane Manzo yana da mataimaka Mataimakina Al-zubair Ingantacce ne Zubairu Xan Gwaggo na ne, kuma Mataimakina daga Al-ummata Ingantacce ne Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruw Ingantacce ne Ba zan yi kuka ba idan ban san cewa abin da Allah Ta’ala yake da shi ba alheri ne ga Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - am Ingantacce ne Na ganka kana sallah banda sumba? Ya ce: Da ban ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - na aikata abin da na aikata ba Ingantacce ne Na ga Ansaruwan da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - suke yi - wani abu da na umarci kaina cewa kada in bi wani daga cikin Ingantacce ne Lallai ku wallahi kuna yin wasu Ayyuka mafi siranta daga gashi a Idanuwanku, mu kuma muna xaukar su a lokacin Manzon Allah SAW suna cikin Masu Hallaka Ingantacce ne Lallai ku zaku gamu da Matsuwar Wariya a bayana to kuyi haquri har ku gamu dani a Tafkin Al-kausara Ingantacce ne na rantse da Allah, Allah ya shiryar da mutum daya da kai shi ne mafi alheri daga jajayen ni'imomi (rakuma) Ingantacce ne Ban taba jin Omar - Allah ya yarda da shi - ya ce da komai ba: Ina tsammanin irin wannan-da-irin wannan ne, amma ya kasance kamar yadda yake tsammani. Ingantacce ne Allah - Mai girma da daukaka - ya umurce ni in karanta muku: (Ba wadanda suka kafirta ba ne Ingantacce ne Ya Saad bin Muadh, Aljanna da Ubangijin Ka'aba, na iske iska a kanta. Ba tare da kowa ba Ingantacce ne Ya ku mutanen Madina, Ban sameku Batattu ba sai kuma Allah ya shiryar da ku da ni?kuma kun kasance kan ku a rarrabe sai kuma ya hada kanku dani ? kuma Ingantacce ne Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi game da Azumi a lokacin tafiya sai ya ce: "idan kaga dama kayi A Ingantacce ne "Yayin da Mutanen Yeman suka zo wajen Manzon Allah: Hakika Mutanen Yemen ya zo muku" Ingantacce ne Mala'iku basu gushe ba suna yi masa suna yi masa Inuwa da Fukafukansu Ingantacce ne Na horeku da tsoron Allah, da ji da bi, koda bawa ne mutumin Habasha, za ku ga sabani mai tsanani a bayana, to na horeku da sunnata da sunnar Halifof
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah