Kada ku hana wani Xawafi a wannan Xakin, kuma yayi Sallah a kowane lokaci ya so a Dare ne …

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Kada ku hana wani Xawafi a wannan Xakin, kuma yayi Sallah a kowane lokaci ya so a Dare ne …

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Kada ku hana wani Xawafi a wannan Xakin, kuma yayi Sall…

عن جُبير بن مُطعم رضي الله عنه مرفوعًا: «لا تَمْنَعُوا أحدًا يطوف بهذا البيت، ويصلي أي سَاعة شاء من لَيل أو نَهار».

Bayanin hadisin: Kada ku hana wani Xawafi a wannan Xakin, kuma yayi Sall…

Jawabin da ke cikin wannan hadisin na wadanda ke kula da lamuran harami ne, kuma sun kasance a zamanin Annabi daga Bani Abd Manaf. Hakanan ya shafi kowane lokaci, gami da lokacin da aka hana sallah.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · LOKUTAN HANI GAME DA YIN SALLAH

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah