Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Lallai cewa Bilal yayi kiran Sallah kafin Al-fijir, sai Manzon Allah SAW ya Umarce shi da …
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبدالله بن عمر رضي الله عنهما أن بلالا أذَّنَ قبل طلوع الفجر، فأمره النبي صلى الله عليه وسلم أن يرجع فينادي: «ألا إن العبد قد نام، ألا إن العبد قد نام».
Wannan Hadisin yana bayanin cewa idan ladani yayi kuskure a lokacin kiran Salla to dole ne ya sanar da Mutane da kuskurensa, saboda Manzon Allah SAW ya Umarci Bilal lokacin da yayi kuskure kan ya yi shela ga Mutane cewa Ku saurara Bawan yayi Bacci ne,
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · KIRAN SALLAH DA IƘAMA