Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sall…

عن أبي هريرة رضي الله عنه ، قال: «نهى النبي صلى الله عليه وسلم أن يصلي الرَّجُلُ مُخْتَصِرًا».

Bayanin hadisin: Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sall…

Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · KURAKUREN MASU SALLAH

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah