Cewa Manzon Allah SAw ya kasance ian ya yayi Ruku'u yana rarraba 'Yanyatsunsa kuma idan ya…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Manzon Allah SAw ya kasance ian ya yayi Ruku'u yana rarraba 'Yanyatsunsa kuma idan ya…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Hibban ne ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Cewa Manzon Allah SAw ya kasance ian ya yayi Ruku'u yan…

عن وائل بن حجر رضي الله عنه : أن النبي صلى الله عليه وسلم كان إذا ركع فَرَّجَ أصابِعَه وإذا سَجد ضَمَّ أصَابِعه.

Bayanin hadisin: Cewa Manzon Allah SAw ya kasance ian ya yayi Ruku'u yan…

Ma'anar Hadisin: "ya kasance idan yayi ruku'u yana rarraba Yatsunsa kuma idan yayi Sujada yana haxe Yatsunsa" ai cewa Manzon Allah SAW ya kasance idan ya kasance a Ruku'u yana kama Guiwoyinsa da Tafukan hannayensa kuma yana ya rarrabe tsakanin Yatsunsa; saboda wancan shi ne mafi cikiar ruku'u; kuma shi ne mafi tabbatar faruwar daidaita bayansa da Kansa, kuma amma a cikin Sujada sai ya sanya Tafukan Hannayensa a kan Qasa, kuma ya haxe yatsunsa ta yadda kowanne yana jikin xayan; don saboda ya samu cikar fuskantar Al-qibla da su, kuma shi ne mafi taimakawa kan jurewa a lokacin Sujada

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah