Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Mun kasance tare da Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- sai ya ce akawo masa Daron…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن زَهْدَم بن مُضَرِّبٍ الْجَرْمي قالَ: «كنا عند أبي موسى الأشعري، فدعا بمائدة وعليها لحم دجاج، فدخل رجل من بني تَيْمِ الله أَحْمَرُ، شَبِيهٌ بِالمَوَالِي، فقال له: هَلُمَّ، فَتَلَكَّأَ، فقال له: هَلُمَّ، فإني رأيتُ رسول الله صلى الله عليه وسلم يأكل منه».
Daga Zahdam Bn Muxrib Al-Jarmi ya ce: "Mun kasance tare da Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- sai ya ce akawo masa Daron abinci, cikinsa akawai Naman Kaza, sai wani Mutum Ja daga cikin Bani taimillahi ya zo, yayi kama da bayi, sai yace taho mu ci, sai Mutumin yaqi, sai yace da shi taho mu ci saboda naga manzon Allah SAW yana cin kaza"
Rukunan : ABIBCICCIKA DA ABUBUWAN SHA · ABIN DA YA HALATTA DAGA CIKIN DABBOBI DA TSUNTSAYE · FIƘHU DA USULU