Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin liman, Allah Ya maida kansa kan ja…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin liman, Allah Ya maida kansa kan ja…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin…
Bayanin hadisin: Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin…
Annabi - - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bayyana narko mai tsanani akan wanda ya dago kansa kafin limaminsa, Allah Ya maida kansa kan jaki, ko Ya maida surar halittarsa ta zama surar jaki.
Koyarwar hadisin: Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin…
- Akwai halaye hudu ga mamu tare da liman: Uku an hana, su ne: Rigayarsa da daidai da shi da jinkirta masa. Abinda ya halatta ga mamu: Bin liman.
- Wajabcin mamu ya bi liman a sallah.
- Narko da canja surar wanda yake dago kansa kafin liman zuwa surar jaki abu ne mai yiwuwa, shi ne shafewa.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· HUKUNCE-HUKUNCEN LIMAN DA MAMU
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
أستغفر الله
Ina neman gafara daga Allah