Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi na zunubi, to ya tsaya arba'in…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي جُهَيْمِ بْنِ الْحَارِثِ بْنِ الصِّمَّةِ الأنصاري رضي الله عنه مرفوعاً: «لو يعلم المار بين يدي الْمُصَلِّي ماذا عليه لكان أن يَقِفَ أربعين خيرا له من أن يَمُرَّ بين يديه».
قال أَبُو النَّضْرِ: لا أدري: قال أربعين يوما أو شهرا أو سنة.
Mai yin sallan a gaban Ubangijinsa yake yana ganawa da shi, idan wani ya wuce ta gabasnsa to ya yanke wannan ganawar kuma ya rikita masa sallarsa,don haka zunubin wanda ya janyo matsala cikin sallar mai salla ya zama babba Don haka shari'a ta bayyana cewar da ya san abin da ke kansa na zunubi a dalilin waucewarsa ta gaban masallaci,da ya gwammace ya tsaya cak har lokaci mai tsawo da a ce ya wuce ta gaban mai sallah, gujewa hakan ya zama tilas
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SUNNONIN SALLAH