Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Ku rage gashin baki, ku cika gemu
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana umarni da rage gashin baki, kuma kada a barshi, kawai a rageshi, kuma a kai matuƙa a hakan.
A ɗaya ɓangaren kuma yana umarni da cika gemu da kuma barinsa a cike.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · SUNNONIN FITRA