Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Masu buda baki yau sun tafi da Ladan yau
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أنس بن مالك رضي الله عنه قال: كنَّا مع النبي صلى الله عليه وسلم في السفر فمنَّا الصائم، وَمِنَّا المُفطر، قال: فنزلنا مَنْزِلًا فِي يوم حارٍّ، وأكثرنا ظِلًّا صاحب الْكِسَاءِ، وَمِنَّا من يَتَّقِي الشمس بيده، قال: فَسقط الصُّوَّامُ، وقام المُفْطِرُونَ فَضربوا الْأَبْنِيَةِ، وَسَقَوْا الرِّكَاب، فقال رسول الله صلى الله عليه وسلم : "ذهب المُفْطِرُونَ اليوم بالأجر".
Sahabbai sun kasance tare da Annabi a wata tafiya tasa, wasunsu basa Azumi wasu kuma suna yi kuma Annabi ya tabbatar da kowa matsayin da yake kai sai suka a wata rana mai zabi don su huta daga wahalar tafiya da zafin rana, yayin da suka sauka a wannan zafin rana, sai masu Azumi suka fara faduwa sabida da zafin rana da kuma kishirwa basu iya aikata komai ba, sai marasa Azumi suka tashi suka kafamusu shema suka shayar da Rakuma kuma suka yi wa Masu Azumi Hidima, to Yayin da Annabi yaga aikinsu da hidimar da suke na iwa Runduna sain ya karfafa musu a kuma ya fadi falalarsu, kuma ya ce: "Masu Buda baki sun tafi da lada
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · FIƘHU DA USULU · AZUMIN MASU UZURI