Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Duk wanda ya mutu yana da azumi, waliyyinsa zai yi azumi a madadinsa”.
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «من مات وعليه صِيَامٌ صَامَ عنه وَلِيُّهُ».
A’isha, Allah Ya yarda da ita, ta sanar da cewa Annabi –sallal Lahu alaihi wa sallama- ya umarci waliyyin wanda ya mutu, kuma shi ke da alhakin azumin da ake nema na alwashi, ko kaffara, ko ramuwar Ramadhan, don yin azumi a madadinsa. Domin bashi ne yake binsa, danginsa ma sun fi shi iya biyansa Saboda alheri ne a gare shi, alheri da haɗi, kuma wannan abin kyawawa ne, ba tabbatacce ba.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · FIƘHU DA USULU · RAMUWAR AZUMI