ku umarci 'ya'yanku da yin sallah alhali su suna 'yan shekara bakwai, kuma ku dake su akan…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > ku umarci 'ya'yanku da yin sallah alhali su suna 'yan shekara bakwai, kuma ku dake su akan…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud ne Ya Rawaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: ku umarci 'ya'yanku da yin sallah alhali su suna 'yan s…
Bayanin hadisin: ku umarci 'ya'yanku da yin sallah alhali su suna 'yan s…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa ya wajaba akan uba ya umarci 'ya'yansa - maza da mata - da yin sallah alhali suna da shekara bakwai, kuma ya sanar dasu abinda suke bukata dan tsaida ita. Idan suka kai shekara goma sai ya yi kari akan umarnin, sai ya yi duka akan kasa yin Sallar, kuma ya raba a tsakaninsu a shinfida.
Koyarwar hadisin: ku umarci 'ya'yanku da yin sallah alhali su suna 'yan s…
- Sanar da 'ya'ya kanana al'amuran Addini kafin balaga, daga mafi muhimmancinsu sallah.
- Duka yana kasancewa ne dan ladabtarwa, ba dan azabtarwa ba, sai ya yi dukan da ya dace da halinsa.
- Kulawar shari'a a kiyaye mutunci, da toshe kowacce hanyar da zata iya kaiwa zuwa barna.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· WAJIBCIN SALLAH DA HUKUNCIN MAI BARINTA
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
اللهم صل على محمد
Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad