Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
Bayanin hadisin: Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa sallah ba ta inganta sai da karanta suratul Fatiha, ita rukuni ce daga rukunan sallah a kowace raka'a.
Koyarwar hadisin: Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
- Wanin karatun Fatiha ba ya isarwa daga gareta tare da iko a kanta.
- Bacin raka'ar da ba'a karanta Fatiha a cikinta ba, daga mai ganganci da jahili da mai mantuwa; Domin cewa ita rukuni ce, rukunai ba sa saraya ta kowanne hali.
- Karatun Fatiha yana saraya daga mamu idan ya riski liman yana ruku'u.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· Rukunan Sallah
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الحمد لله
Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah