‌Da sunan Allah nake maka ruƙya, daga dukkan abinda zai cutar da kai, daga sharrin kowane …

Musulunci > Ha > Hadith > Likitanci da magani da ta waida ta sharia > ‌Da sunan Allah nake maka ruƙya, daga dukkan abinda zai cutar da kai, daga sharrin kowane …

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: ‌Da sunan Allah nake maka ruƙya, daga dukkan abinda zai…

Bayanin hadisin: ‌Da sunan Allah nake maka ruƙya, daga dukkan abinda zai…

Mala'ika Jibril - aminci ya tabbata agare shi - ya zo wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya tambaye shi: Ya Muhammad kana fama da rashin lafiya ne? Sai ya ce: Eh. Sai Mala’ika Jibril ya yi wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi masa ruƙya da faɗinsa: «‌Da sunan Allah» ina mai neman taimakonSa «‌Nake maka ruƙya» nake nema maka tsari. «‌Daga dukkan abinda yake cutar da kai» ƙarami ne ko babba. «‌Daga kowace rai» mummuna. «‌Ko maitar mai hassada» da ya kai gareka, Allah «‌Ya warkar da kai» kuma ya kareka daga dukkanin cutuka. «‌Da sunan Allah nake maka ruƙya» ya maimaita shi ne dan kai matuƙa, kuma ya fara da shi kuma ya rufe da shi dan nuni zuwa ga cewa babu wani mai amfanarwa sai Shi - tsarki ya tabbatar maSa -.

Koyarwar hadisin: ‌Da sunan Allah nake maka ruƙya, daga dukkan abinda zai…

Rukunan : LIKITANCI DA MAGANI DA TA-WAIDA TA SHARI'A · RUƘYA IRIN TA SHARI'A · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah