Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Mai fasa kyautarsa, kamar mai dawowa ne cikin Amansa
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن عباس رضي الله عنهما مرفوعاً: "العائد في هِبَتِهِ، كالعائد في قَيْئِهِ".
وفي لفظ: "فإن الذى يعود في صدقته: كالكلب يَقِئ ُثم يعود في قيئه".
Annabi ya buga Misali ne don tsawatarwa daga fasa kyauta da mafi muni sura, ita ce ewa mai fasa kyautarsa, kamar kare ne wanda zai yi Amai sannan ya je ya lashe Amansa, sai ya ci daga abinda yake nuna Munin wannan halin nasa da kuma kaskascinsa, da kuma koma bayan wanda yayi hakan.
Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · KYAUTA DA KYAUTA · FIƘHU DA USULU