Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Duk wanda ya Yanta wani Rai Musulmi to Allah zai Yanta da kowace Gaba daga jikinsa daga Wu…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «من أعتق رقبة مسلمة أعتق الله بكل عضو منه، عضوًا منه في النار، حتى فرجه بفرجه».
A cikin wannan Hadisin akwai bayanin Falalar Yanta Mutum Musulmi. kuma duk wanda ya 'Yanta Wani Wuya kai kace ya 'Yanya baki dayansa daga Wuta, Kuma lallai cewa a cikin 'Yanta Wuyaye akwai tabbatar da daukaka ga Musulmai da gusar Kaskancin Bauta daga gare su.
Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · BAYAR DA 'YANCI · FIƘHU DA USULU