Sallah a cikin masallacina wannan (ita ce) mafi alheri daga sallah dubu a cikin waninsa sa…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Sallah a cikin masallacina wannan (ita ce) mafi alheri daga sallah dubu a cikin waninsa sa…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Sallah a cikin masallacina wannan (ita ce) mafi alheri…
Bayanin hadisin: Sallah a cikin masallacina wannan (ita ce) mafi alheri…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana bayyana falalar sallah a masallacinsa, kuma cewa shi yafi yawan lada daga sallah dubu a cikin waninsa daga masallatan duniya, sai dai Masallaci mai alfarma a Makka, shi ne mafifici daga sallah a cikin masallacinsa - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -.
Koyarwar hadisin: Sallah a cikin masallacina wannan (ita ce) mafi alheri…
- Ruɓanya ladan sallah a cikin Masallaci mai alfarma, da masallacin Annabi.
- Sallah a Masallaci mai alfarma ita ce mafi alheri daga sallah dubu a wasu masallatan da ba su ba.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· HAJJI DA UMRA
· FIƘHU DA USULU
· Rulings of the Prophet's Mosque
· HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLATAI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye