Ku bibiyi tsakanin Hajji da Umarah, domin cewa su suna kore talauci da kuma zunubai kamar …
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Ku bibiyi tsakanin Hajji da Umarah, domin cewa su suna kore talauci da kuma zunubai kamar …
Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi da Nasa'i da Ahmad ne Suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Ku bibiyi tsakanin Hajji da Umarah, domin cewa su suna…
Bayanin hadisin: Ku bibiyi tsakanin Hajji da Umarah, domin cewa su suna…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kwaɗaitar akan kusantowa tsakanin yin ibadun Hajji da kuma yin Umarah da rashin yankewa daga yinsu tare da iko, domin cewa yin su yana zama sababi na kawar da talauci da zunubai da kuma tasirinsu a cikin zuciya, kamar yadda zugazugi na wuta yana zamowa sababi a cikin kawar da dattin ƙarfe da abinda yake cakuɗuwa da shi na ma'adanan da su ba daga gare shi suke ba.
Koyarwar hadisin: Ku bibiyi tsakanin Hajji da Umarah, domin cewa su suna…
- Falalar bibiya tsakaknin Hajji da Umarah da kuma kwaɗaitarwa akan hakan.
- Bibiyar Hajji da Umarah yana daga sabubban wadata da kuma gafarta zunubai.
- Al-Mubarakfuri ya ce: (Suna kore talauci) wato Suna gusar da shi, hakan yana ɗaukar talauci na zahiri ta hanyar samun wadatar hannu, da kuma talauci na baɗini ta hanyar samun wadatar zuci.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· HAJJI DA UMRA
· FIƘHU DA USULU
· FALALAR HAJJI DA UMARA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الحمد لله
Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah