Ku cika sawun gaba, sannan wanda ke biye da shi, abin da aka samu tawaya daga gare shi to…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Ku cika sawun gaba, sannan wanda ke biye da shi, abin da aka samu tawaya daga gare shi to…

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Nasa'i ne suka ruwaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ku cika sawun gaba, sannan wanda ke biye da shi, abin d…

Bayanin hadisin: Ku cika sawun gaba, sannan wanda ke biye da shi, abin d…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarci mazaje masu yin sallah a jam'i da cika sawun farko, sannan da cika sawun da ke biye da shi, idan za’a samu wata tawaya a cikin wani sawu to wannan tawayar ta zama a sawun ƙarshe ne.

Koyarwar hadisin: Ku cika sawun gaba, sannan wanda ke biye da shi, abin d…

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · FALALAR SALLAR JAM'I DA HUKUNCE-HUKUNCENTA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah