Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi - Al-Dar Al-Kutni Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwa…

عن جابر بن عبد الله رضي الله عنهما قال: كان النبي صلى الله عليه وسلم إذا توضأ أدار الماء على مِرْفَقَيْهِ.

Bayanin hadisin: Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwa…

Hadisin yana bayanin cewa yana daga cikin Farillan Alwala wanke Hannaye zuwa tsintsiyar Hannu, da kuma qarfafawa kan game guiwar hannu yana cikinsu a wajen wanke hannaye

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · ALWALA · SIFFAR ALWALA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah