Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama

عن عائشة رضي الله عنها أن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «الحُمَّى من فَيْحِ جهنم فأبردوها بالماء».

Bayanin hadisin: Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama

Manzon Allah SAW ya bada Labarin cewa Zazzabi yana daga cikin Hucin Wutar Jahannama, kuma ya kwaxaitar kan gusar da zafinsa da Ruwa

Rukunan : LIKITANCI DA MAGANI DA TA-WAIDA TA SHARI'A · LIKITANCIN ANNABI · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah