Wanda ya kasance yana da abin yankan da zai yanks shi (na Layya) to idan jijirin watan Zu…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Wanda ya kasance yana da abin yankan da zai yanks shi (na Layya) to idan jijirin watan Zu…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wanda ya kasance yana da abin yankan da zai yanks shi (…
Bayanin hadisin: Wanda ya kasance yana da abin yankan da zai yanks shi (…
Annbi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarci wanda ya yi nufin ya yanka abin layyarsa cewa kada ya cire wani abu daga gashin kansa ko hammatarsa ko gashin bakinsa ko waninsu ko daga faratan hannunsa ko ƙafarsa idan jinjirin watan Zul-Hijja ya bayyana har sai ya yi layya.
Koyarwar hadisin: Wanda ya kasance yana da abin yankan da zai yanks shi (…
- Wanda ya yi nufin yin layya bayan shigar goman (Zul Hijja) to sai ya fara kamewa da abinda aka ambata tun daga lokacin da ya yi niyya har sai ya yi layya.
- Idan ba zai yi layya ba a rana ta farko ba sai ya wanzu yana mai kamewa har sai ya yi layya a kowace rana daga ranakun Tshriƙ (ranakun layya 10, 11 da kuma 12 ga Zul Hajji).
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· HAJJI DA UMRA
· FIƘHU DA USULU
· LAYYA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah