Sun zama masu kara zube; Ya fi girma ga ladanku, ko kuwa mafi girma ga ladanku

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Sun zama masu kara zube; Ya fi girma ga ladanku, ko kuwa mafi girma ga ladanku

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Sun zama masu kara zube; Ya fi girma ga ladanku, ko kuw…

عن رافع بن خديج رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «أَصْبِحُوا بالصبح؛ فإنه أعظم لِأُجُورِكُم، أو أعظم للأجر».

Bayanin hadisin: Sun zama masu kara zube; Ya fi girma ga ladanku, ko kuw…

Annabi - SAW- ya umurce mu da yin sallar asuba idan alfijir ya keto, to - shi - Allah ya yi salati a gare shi - ya yi dalilin cewa ya fi girma cikin lada. Don tabbatar da lokacin asuba ya fara.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SHARUƊAN SALLAH

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah