Na ga Bilala yana fita zuwa sama na kiran salla, da ya isa sai ya kasance a raye yana sall…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Na ga Bilala yana fita zuwa sama na kiran salla, da ya isa sai ya kasance a raye yana sall…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Na ga Bilala yana fita zuwa sama na kiran salla, da ya…

عن أبي جحيفة رضي الله عنه قال: رأيت بلالًا يؤذِّن ويدور ويتبع فاه هاهنا، وهاهنا، وإصبعاه في أُذنيه، ورسول الله صلى الله عليه وسلم في قُبَّةٍ له حمراء -أُراه قال: من أَدَمٍ- فخرج بلال بين يديه بِالعَنَزَةِ فركزها بِالبَطْحَاءِ، «فصلى إليها رسول الله صلى الله عليه وسلم، يمر بين يديه الكلب والحمار، وعليه حُلَّةٌ حمراء»، كأني أنظر إلى بَرِيقِ ساقيه. وفي رواية: رأيت بلالًا خرج إلى الأبطح فأذَّن فلما بلغ حي على الصلاة، حي على الفلاح، لوى عنقه يمينا وشمالا، ولم يستدِر.

Bayanin hadisin: Na ga Bilala yana fita zuwa sama na kiran salla, da ya…

Annabi tsira da amincin Allah ya sauka a wani waje mai tudu kadan daga Makkah,sai Bilal ya fito ya yi alwala da sauran ruwan alwalar Annabi tsira da aminci su tabbata a gasre shi,sai mutane suka zo suna ta tabarruki da wannan ruwan alwala,sai Bilal ya yi kiran salla: sai Abu Juhaifa yace:sai na rika bibiyar bakin Bilal, yana jujjuya wa a dama da hargu yayin da ya zo"ku taso zuwa ga sallah,ku taso zuwa ga rabo: don mutane su ji,ko don su wadannan jumloli suna kwaditar da a zo sallah ne,sannan sai aka kafa wani dan gajeren mashi don ya zama sitirar sallarsa,sai ya sallaci azahar raka'a biyu,sannan bai gushe ba yana sallatar salla mai raka'a hudu bibbiyu har ya koma ko don kasancewarsa matafiyi

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · KIRAN SALLAH DA IƘAMA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah