Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Naga Manzon Allah SAW yana yiwa Mutane limanci kuma umama Bint Abi Al-as ita ce Xiyar Zain…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي قتادة الأنصاري رضي الله عنه ، قال: «رأيتُ النبيَّ صلى الله عليه وسلم يَؤُمُّ الناس وأُمَامَة بِنْت أَبِي العَاصِ وهي ابنةُ زينب بنتِ النبي صلى الله عليه وسلم على عاتِقِه، فإذا ركَع وضَعها، وإذا رفَع مِن السُّجُود أعَادَها».
Wannan Hadisin Maigirma yana nuna cewa Annabi SAW ya kasance yana Sallah da Mutane kuma a Halim yana xauke da Umama Bint Al-as Xiyar 'Yarsa Zainab -Allah ya yarda da su- har cewa shi yana halin Ruku'u da Sujadarsa idan ya tashi sai ya xauketa haka dai yana nuna cewa babu laifi a cikin xaukar Yara lokacin Sallah
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH