Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Idan xayanku zai yi sallah to ya stuce sallarsa, ko da da Kibiya ne
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن سَبْرة بن معبد الجهني رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «إذا صلى أحدكم، فليسْتَتِر لصلاته، ولو بسهم».
Wannan Hadisin yana bayanin Mustahabbanci ga Mai sallah ya sanya Sutura a gabansa, kuma lallai cewa Suturar tana iya yiwuwa da komai da mai Sallah zai kafa shi a gabansa, koda kuwa gajere ne kamar kibiya, kuma a cikin wannan akwai Alamu na sauqin Shari'a da rangwamenta
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SUNNONIN SALLAH