Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Manzon Allah SAw ya kasance ian ya yayi Ruku'u yana rarraba 'Yanyatsunsa kuma idan ya…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن وائل بن حجر رضي الله عنه : أن النبي صلى الله عليه وسلم كان إذا ركع فَرَّجَ أصابِعَه وإذا سَجد ضَمَّ أصَابِعه.
Ma'anar Hadisin: "ya kasance idan yayi ruku'u yana rarraba Yatsunsa kuma idan yayi Sujada yana haxe Yatsunsa" ai cewa Manzon Allah SAW ya kasance idan ya kasance a Ruku'u yana kama Guiwoyinsa da Tafukan hannayensa kuma yana ya rarrabe tsakanin Yatsunsa; saboda wancan shi ne mafi cikiar ruku'u; kuma shi ne mafi tabbatar faruwar daidaita bayansa da Kansa, kuma amma a cikin Sujada sai ya sanya Tafukan Hannayensa a kan Qasa, kuma ya haxe yatsunsa ta yadda kowanne yana jikin xayan; don saboda ya samu cikar fuskantar Al-qibla da su, kuma shi ne mafi taimakawa kan jurewa a lokacin Sujada
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH