Lallai cewa Ibn umar ya kasance yana sanya Hannayensa kafin guiwoyinsa, kuma ya ce: Manzon…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Lallai cewa Ibn umar ya kasance yana sanya Hannayensa kafin guiwoyinsa, kuma ya ce: Manzon…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibn Khuzaimah ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai cewa Ibn umar ya kasance yana sanya Hannayensa k…

كان ابن عمر يَضع يديه قبل رُكْبَتَيِه، وقال: كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يَفعل ذلك.

Bayanin hadisin: Lallai cewa Ibn umar ya kasance yana sanya Hannayensa k…

Hadisin yana nuna cewa Mai sallah zai sanya hannayensa kafin Guiwoyinsa lokacin Saunkuyawa domin yin Sujada, sai dai Hadisin Wa'il ya ci karo da shi cewa Mai Sallah lokacin da zai sunkuyo sujada to zai sanya Guiwoyinsa kafin Hannayensa, Kuma Mas'alar ta ijitihadi ce al'amarin yana da yalwa; saboda haka wasu Malamai sin uka bawa Mai Sallah zavin xayan biyun, kodai saboda raunin Hadisan daga vangarorin guda biyu ko kuma saboda cin karonsu da kuma rashin rinjayar da xayana kan xayan a ganinsu, sakamakon hakan aka samu yalwa da kuma zavin duk wanda aka zava cikin biyu

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah