An kai kukan Mutumin da yake jin kamar wani abu na sauti a cikinsa a lokacin salla,sai Ann…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > An kai kukan Mutumin da yake jin kamar wani abu na sauti a cikinsa a lokacin salla,sai Ann…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: An kai kukan Mutumin da yake jin kamar wani abu na saut…

عن عبد الله بن زيد بن عاصم المازني رضي الله عنه قال: (شُكِيَ إلى النبيِّ صلى الله عليه وسلم الرَّجلُ يُخَيَّلُ إِليه أنَّه يَجِد الشَّيء في الصَّلاة، فقال: لا ينصرف حتَّى يَسمعَ صَوتًا، أو يَجِد رِيحًا).

Bayanin hadisin: An kai kukan Mutumin da yake jin kamar wani abu na saut…

Wannan hadisin kamar yadda Nawawy -Allah rahamshe shi- ya fada yana daga ginshikan musulunci wanda suka ginu kan hukunce-hukunce masu yawa,shi ne ana barin abubuwa a bisa asalin yadda hukuncinsu yake, baza a bar asalin hukunci abu saboda zato ko shakka ba,komai girman shakkar kuwa, indai baa sami tabbas ba, ko zato mafi rinjaye, irin wannan misalan da yawa,don haka indai mutum ya tabbatar yana da tsarki to,sai shakka ta shige shi,to kawai tsarkinsa na nan,tufafi da wuri suma sun shiga cikin wannan hukuncin,abin nufi suna da tsarki har sai an tabbatar da samuwar najasar,haka nan adadin raka'o'in salla, wanda ya tabbatar ya yi raka'a uku,sai yayi shakka game da ta hudu,to asali sai ya dauka ba ta hudun,sai yayi ta hudun ,hakanan wanda yayi shakka game sakin matarsa,to aurensa yana nan har sai ya sami tabbacin sakin,hakanan hukunce-hukunce da yawa wanda a bayyane suke.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · ABUBUWAN DA SUKE ƁATA SALLAH

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah