Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Manzo Allah -tsira da aminci ya kasance yana kishingide kan cinya ta, yana karanta Alqur'a…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عَائِشَة رضي الله عنها قالت: «كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يَتَكِّئُ فِي حِجرِي، فَيَقرَأُ القرآن وأنا حَائِض».
Aisha-Allah ya yarda da ita- ta fadi cewar Annabi tsira da aminci ya kasance yana kishingida kan cinyarta ya karanta Alqur'ani alhali tana haila, wannan shi ke nuna cewa jikin mai haila tsarkakakke ne, ba ya zama najasa saboda haila.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · HAILA DA BIƘI DA ISTIHALA