Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Azabar wuta ta tabbata ga duga-dugai
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة وعبد الله بن عمرو وعائشة رضي الله عنهم عن رسول الله صلى الله عليه وسلم : أنه قال: (ويلٌ للأعْقَاب من النَّار).
Annabi tsira da amincin Allah yana tsoratar da al'umma game da yin wasa da lamarin alwala da kuma gaza yin ta cikakkiya, ya kuma kwadaitar da a irika yinta cikakkiya, kasncewar an fi samun lam'a a duga - dugai, ruwa baya mamaye su sosai, wanda hakan ka iya jawo matsala ga tsarki da salla, sai Annabi ya bamu labarin azaba mai tsanani ga duga - dugai da kuma mai duga- dugan mai yin wasa da alwala
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · ALWALA · RUKUNAN ALWALA