Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Annabi - Tsira da Aminci Allah ya yarda da shi -ya kasance Asuba tana Riske shi a hal…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة وأم سلمة رضي الله عنهما «أن رسول الله صلى الله عليه وسلم كان يُدْرِكُهُ الفجر وهو جُنٌبٌ من أهله، ثم يغتسل ويصوم ».
Nana aisha da Ummu Salama Suna Bamu labari cewa Annabi ya kasance yana tarawa da iyalinsa cikin dare, wani lokaci ma Asuba tana riskassa a halin yana cikin Janaba baiyi wanka ba kuma ya cika Azuminsa kuma baya ramawa, kuma ya kasance ya basu Labari ne sabida bawa Marwan Dan Hakam Amsa lokacin da ya aiko musu da tambayar; don ya tambayesu hakan. kuma wannan Hukunci cikin watan Azumi ne da waninsa ma.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · FIƘHU DA USULU · ABIN DA YAKE HALATTA GA MAI AZUMI