Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Annabi ya hana yin azumi Ranar jumu'a ne? ya ce: Ey
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن محمد بن عباد بن جعفر قال: «سألت جابر بن عبد الله رضي الله عنهما : أَنَهَى النبي صلى الله عليه وسلم عن صوم يوم الجمعة ؟ قال: نعم».
وفي رواية: «وَرَبِّ الْكَعْبَة».
Yayin Da Jumu'a ta Kasance Ranar idi ga Musulmi, Sharia ta hana kebance jumua da azumi ko tsayiwar dare, sai dai yayi Azumi kafinta ko bayanta ko kuma yakasance cikin Azumin da ya saba, don kada jahilan Mutane suma su keban ce Ranar jumu'a da kara wata Ibada ba ta Hanyar Sharia ba.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · AZUMI · FIƘHU DA USULU · ABIN DA YAKE HARAMTA A KAN MAI AZUMI