Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya ka…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya ka…
Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi da Nasa'i da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) salla…
Bayanin hadisin: Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) salla…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana bayyana cewa alƙawari tsakanin musulmai da wasunsu daga kafirai da munafikai (shi ne) sallah, wanda ya barta to haƙiƙa ya kafirta.
Koyarwar hadisin: Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) salla…
- Girman al'amarin sallah, kuma cewa ita ce mai banbantawa tsakanin mumini da kafiri.
- Tabbatar da hukunce-hukuncen musulunci da zahiri daga halin mutum ba baɗininsa ba.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· ILIMIN AƘIDA
· FIƘHU DA USULU
· WAJIBCIN SALLAH DA HUKUNCIN MAI BARINTA
· SUNAYE DA HUKUNCE-HUKUNCE
· ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI
· KAFURCI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
اللهم صل على محمد
Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad