Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Annabi -Allah ya yarda da shi- yayi wa Yan khaibar Mu'amala da rabin abunda yake futo…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبدالله بن عمر رضي الله عنهما أن النبي صلى الله عليه وسلم عامل أهل خيبر بِشَطْرِ ما يخرج منها من ثَمَرٍ أو زرع.
Garin Khaibar wani gari ne da wasu daga Yahuwa suka zauna, yayin da Annabi ya cinye garin da yaki a shekara ta bakwai bayan Hijira, kuma ya raba filayenta da kuma gonakinta a tsakanin Mayaka, kuma sun kasance sun shagala ga barin Noma da shuka da Jahadi a Tafarkin Allah, kuma Yahudawan Khaibar sun fi su iya Sana'ar Noma, sabida tsawan Damuwarsu da kuma kwarewarsu a cikinsa, don haka Annabi ya tabbatarwa Ma'abotan garin da su ci gaba da noma kasar da kuma ban ruwan shukar, kuma suna da rabin duk amfanin da aka samu ladan aikinsu, kuma Musulmi su dau rabin, sabida sune Masu Asalin Wurin.
Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · HAƊAKAR BAN RUWA DA HAƊAKAR YIN SHUKA · FIƘHU DA USULU