Ukkaz da Mijna da Thul-Majaz a lokacin Jahil;iyya Kasuwanni ne sai kuke ganin laifi ne kuy…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ukkaz da Mijna da Thul-Majaz a lokacin Jahil;iyya Kasuwanni ne sai kuke ganin laifi ne kuy…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ukkaz da Mijna da Thul-Majaz a lokacin Jahil;iyya Kasuw…

عن عبد الله بن عباس رضي الله عنهما قال: كانت عُكَاظُ، ومَجِنَّةُ، وذُو المجَازِ أسوَاقَاً في الجاهلية، فَتَأَثَّمُوا أنْ يَتَّجِرُوا في المواسم، فنزلت: {ليس عليكم جناح أن تبتغوا فضلاً من ربكم} "البقرة" (198) في مواسم الحج.

Bayanin hadisin: Ukkaz da Mijna da Thul-Majaz a lokacin Jahil;iyya Kasuw…

Wadan nan wurare sun kasancr kasuwanni ne ga Mushirikai kafin zuwan Musulunci suna yin kasuwanci a cikinta a lokutan Hajji, sai Sahabbai –Allah ya yarda das u- suka ji tsoron yin zunubi in sunyi kasuwanci a cikinta a lokacin aikin hajji, sai allah ya saukar da wannan Ayar don tayi musu bayanin Kasuwanci a cikin lokacin Aikin Hajji bat a bata aikin Hajji ta hanayar Shari’a, kan cewa Kasuwanci cikin Hajji halas ne, sai dai abun day a fi kuma yafi dacewa shi ne Mutum ya yi aikin Hajji ba tare da hada da komai ba, to wannan shi ne mafifici

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · HAJJI DA UMRA · FIƘHU DA USULU · HUKUNCE-HUKUNCE DA MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah