Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi layya da raguna biyu masu far…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi layya da raguna biyu masu far…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -…

Bayanin hadisin: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -…

Anas - Allah Ya yarda da shi - ya bada labarin cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yanka raguna biyu wato mazan tumakai, masu fararen ƙahunhuna waɗanda baƙi ya cakuɗa da su, kuma ya ce: Da sunan Allah, Allah ne Mafi girma, kuma ya ɗora ƙafarsa akan wuyansu.

Koyarwar hadisin: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -…

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · ABIBCICCIKA DA ABUBUWAN SHA · HAJJI DA UMRA · YANKA · FIƘHU DA USULU · LAYYA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah