Hadisan kan HALAYE NAGARI

Musulunci > Ha > Hadith > HALAYE NAGARI

Hadisan Manzo 75 da bayani kan «HALAYE NAGARI»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan HALAYE NAGARI

Ingantacce ne Ku ciyar da mayunwaci, ku duba mara lafiya, ku fanso wanda aka ribace Ingantacce ne "Taurin Bashin Mawadaci Zalunci ne, kuma idan karkatar da dayanku zuwa ga Mai Yalwa to ya bi" Ingantacce ne Mumini ba mai yawan suka bane ko mai yawan tsinuwa ba ko mai yawan alfasha ba ko mai zancen banza ba Hasan ne Kaɗai an aikoni ne dan in cika manyan ɗabi'u Hasan ne da wani Sanadin ‌Babu imani ga wanda ba shi da amana, kuma babu Addini ga wanda ba shi da alƙawari Ingantacce ne Shin bana baku labari ba da mafi alherinku daga mafi sharrinku? Ingantacce ne Duk wanda ba ya godewa mutane to ba zai godewa Allah ba Ingantacce ne Ɗayanku ba zai yi imani ba, har sai ya sowa ɗan uwansa abinda yake sowa kansa Ingantacce ne Lallai Allah Ya wajabta kyautatawa akan kowanne abu Ingantacce ne Yana daga abin da mutane suka riska daga zancen Annabci na farko: Idan ba ka da kunya, to ka aikata abin da kake so Ingantacce ne al-Birr shi ne: Kyakkyawar ɗabi'a, zunubi kuma abin da ya sosu a cikin zuciya, kuma ka ƙi mutane su tsinkaya a kansa Ingantacce ne Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai ji ƙanku Ingantacce ne Cewa shi ya ambaci wani Mutum daga cikin Bani isra'ila, ya tambayi wasu daga cikin Bani Isra'ila cewa ya ranta masa Dinari dubu, sai ya ce: kazo mun d Ingantacce ne Babu wani Mutum daga cikin Musulmai da 'Ya'yansa uku zasu Mutu sannan kuma wuta ta tava shi sai karayar rantsuwa Ingantacce ne Ka sani kai Abu Mas'ud cewa lallai Allah shi ne mafi iko akan ka akan wannan Yaron, sai na ce: ba zan qara dukan Bawa ba har abadan
بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah